iqna

IQNA

birnin quds
IQNA - A cikin dakin adana kayan tarihi na Musulunci na Masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus da aka mamaye, an ajiye wasu rubuce-rubucen rubuce-rubuce da ba a cika samun su ba, daga cikinsu za mu iya ambaton wani rubutun kur’ani mai tsarki a rubutun Kufi wanda wani zuriyar Manzon Allah (SAW) ya rubuta.
Lambar Labari: 3490883    Ranar Watsawa : 2024/03/28

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da ci gaba da lalata gidajen Palastinawa a birnin Kudus da dakarun yahudawan sahyuniya suka mamaye.
Lambar Labari: 3490649    Ranar Watsawa : 2024/02/16

Riyadh (IQNA) A cikin wata sanarwa da suka fitar, mambobin kwamitin hadin gwiwa na yankin tekun Fasha sun goyi bayan kafa kasar Falasdinu tare da jaddada bukatar yin aiki da kudurorin kasa da kasa kan Falasdinu.
Lambar Labari: 3489782    Ranar Watsawa : 2023/09/08

Ramallah (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da bude ofishin jakadancin Papua New Guinea a birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489778    Ranar Watsawa : 2023/09/07

Tehran (IQNA) Shugaban mabiya darikar Katolika a duniya Paparoma Francis ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a yankunan Falasdinu da birnin Kudus da aka mamaye.
Lambar Labari: 3488951    Ranar Watsawa : 2023/04/10

Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa daga ko'ina cikin yankunan da aka mamaye ne suka je masallacin Al-Aqsa a yau domin gabatar da sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3488602    Ranar Watsawa : 2023/02/03

Tehran (IQNA) Falasdinawa 50,000 ne suka halarci sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa a yau 4 ga watan Satumba, duk kuwa da tsananin takurawar da gwamnatin sahyoniya ta yi.
Lambar Labari: 3487752    Ranar Watsawa : 2022/08/26

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a yayin da take yin Allah wadai da sabon shirin Isra’ila na gina matsugunan yahudawa a birnin Quds, ta bayyana wannan mataki a matsayin wani sabon mataki na mayar da yankunan Palastinawa na yahudawa.
Lambar Labari: 3487710    Ranar Watsawa : 2022/08/18

Tehran (IQNA) A yau dubban Falasdinawa ne suka je masallacin Al-Aqsa domin halartar sallar Juma'a tare da yin addu'o'i a cikin matakan tsaron Isra'ila.
Lambar Labari: 3487492    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) An gudanar da sallar Juma'a ta farko ta watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa, duk da tsauraran matakan da 'yan sandan gwamnatin sahyoniyawan suka dauka, tare da halartar Palasdinawa sama da dubu 80.
Lambar Labari: 3487141    Ranar Watsawa : 2022/04/08

Tehran (IQNA) wata kotun Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wata makabartar musulmi a yankin Yusufiyya da birnin Quds.
Lambar Labari: 3486445    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) Dubban Falastinawa sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban an falastinu da ake yi taken zanga-zangar tutar Falastinu.
Lambar Labari: 3486091    Ranar Watsawa : 2021/07/10

Tehran (IQNA) Isra’ila na Shirin korar wasu dubban wasu Falastinawa daga unguwanninsu a cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3485952    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Tehran (IQNA) duniya suna ci gaba da yin Allawadai da ta’asar da gwamnatin yahudawan sahyuniyya take tafkawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485899    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da farmakin da yahudawan sahyuniya na Isra’ila suke kaddamarwa a kan Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485897    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) an bude wani kamfe da baje koli mai taken Falastinu ba ita kadai take ba da nufin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma kare masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485865    Ranar Watsawa : 2021/05/01

Tehran (IQNA) Dusar kankara mai yawa ta sauka a cikin birnin Quds bayan kwashe masu yawa al'ummar birnin ba su ga irin wannan yanayi ba.
Lambar Labari: 3485674    Ranar Watsawa : 2021/02/20

Tehran (IQNA) Gwamnatin Isra’ila na ci gaba da gudanar da aikin tonon ramuka  a karkashin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485618    Ranar Watsawa : 2021/02/04

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta bukaci Isra’ila ta dakatar da rushe-rushen gidajen Falasdinawa.
Lambar Labari: 3485341    Ranar Watsawa : 2020/11/06